AHLUL-BAYT DAILY
– Domin isar da sakon Musulunci da wayar da kan Al’ummar Musulmi Ilmantarwa da Fadakarwa.
-Domin wayar da kan Al’mmah dangane da hakikinin karantarwar Ahlul-Bayt (A.S) tare da warware shubuhohin makiya Ahlul-Bayt (A.S).
AIKACE-AIKACEN AHLUL-BAYT DAILY
DANGANE DA AHLUL-BAYT DAILY
A cikin wannan bidiyon mun kawo takaitaccen tarihin Imam Ali Zainul-Abideen Alaihi Salam . Muna kawo wadannan tarihi ne domin amfanin masu sauraren mu.
Photos Gallery
Hotunan Ziyarori
Wadannan wasu daga cikin hotuna ne da muka dauka a lokacin ziyarori a wuraren tarihi da kuma wurare masu tsarki.

HARAMIN IMAM RIDHA (A.S)
Wannan hoton mun dauke shi ne a lokacin da muka kai ziyara haramin Imam Ridha Alaihi Salam dake Mash-had ,Iran.

HARAMIN FATIMA MA'ASUMA (A.S)
Wannan hoto ne da muka dauka a lokacin ziyarar haramin Fatima Ma'asuma diyar Imam Musa Al-Kazim (A.s) wanda ke Qum, Iran.

MASALLACIN IMAM MAHDI (AF) DAKE JAMKARAN
Wannan hoton mun dauke shi ne a loakcin da muka kai ziyara a masallacin Imam Mahdi (A.F) dake jamkaran,Iran.
MANYAN MALAMANMU
Wasu daga cikin hotunan Malamanmu da Muraji’anmu na Addinin Musulunci, wadanda muke samun irshadi daga gare su. Allah ya karamu lafiya da nisan kwana.
News & Events
Sashen samun sabbin labarai da sabbin abubuwa da suke faruwa yau da kullum.
Shafin domin Ilmantarwa,Fadakarwa da gyara Zukata:
Shafin domin yada koyarwa ahlulbayt (A.S).
Babban hadafinmu shi ne samar da wani waje wanda zai dinga tattara bayanai masu ƙima da daraja wanda suke mafita ga rayuwan ɗan adam, a inda duk wanda ya yi niyyar neman irin waɗannan bayanan, zai samu a wannan shafin.
Get in Touch
RAHOTON BAJE KOLIN AL-KUR'ANI
Wannan wani rahoto ne na musamman dangane da baje Al-Kur’ani Mai Girma da aka gudanar a Tehran, Iran.