Skip to content
Ahlulbayt Daily
  • HOME
    • ABOUT US
    • TEAM
  • Contact Us
  • TARIHIN A’IMMAH (A.S)
  • MAKALOLI
  • DARASIN AKHLAQ
  • DUNIYAR MUSULMI
  • HADISINMU NA YAU
  • Toggle website search
Menu Close
  • HOME
    • ABOUT US
    • TEAM
  • Contact Us
  • TARIHIN A’IMMAH (A.S)
  • MAKALOLI
  • DARASIN AKHLAQ
  • DUNIYAR MUSULMI
  • HADISINMU NA YAU
  • Toggle website search

Author: Ahlulbayt Daily

This author has written 13 articles
  1. Home>
  2. Ahlulbayt Daily
Read more about the article SAKON ALKUR’ANI MAI GIRMA (1)

SAKON ALKUR’ANI MAI GIRMA (1)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:December 27, 2024
  • Post category:SHIRIYAR ALKU'ANI MAI GIRMA
  • Post comments:0 Comments

ALLAH S.AW.A na faɗa a cikin littafinsa Mai Tsarki cewa: "(Shiryayyu su ne) Waɗanda suka yi imani sannan zuciyarsu na samun nitsuwa da ambaton (zikiri) ALLAH. Ku saurara! Da ambaton…

Continue ReadingSAKON ALKUR’ANI MAI GIRMA (1)
Read more about the article SAƘON ALƘUR’ANI MAI GIRMA (1)

SAƘON ALƘUR’ANI MAI GIRMA (1)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:December 26, 2024
  • Post category:SHIRIYAR ALKU'ANI MAI GIRMA
  • Post comments:0 Comments

ALLAH S.AW.A na faɗa a cikin littafinsa Mai Tsarki cewa: "(Shiryayyu su ne) Waɗanda suka yi imani sannan zuciyarsu na samun nitsuwa da ambaton (zikiri) ALLAH. Ku saurara! Da ambaton…

Continue ReadingSAƘON ALƘUR’ANI MAI GIRMA (1)
Read more about the article HADISINMU NA YAU (10)

HADISINMU NA YAU (10)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:September 27, 2024
  • Post category:HADISINMU NA YAU
  • Post comments:0 Comments

An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa: "Ku lizimci sirri a duk wata buƙata da kuke aiwatarwa, domin lallai ko wani ma'abocin ni'ima abun a yi masa hassada ne" MADOGARA:…

Continue ReadingHADISINMU NA YAU (10)
Read more about the article HADISINMU NA YAU (09)

HADISINMU NA YAU (09)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:September 27, 2024
  • Post category:Uncategorized
  • Post comments:0 Comments

An karɓo daga Imam Sādiq (A.S) cewa: "Wanda Ya fi kowa ƙoƙari a cikin mutane shi ne wanda Ya bar aikata zunubi." MADOGARA: Man La Yahduruhul-Faqih,, Juz'i na 4, Shafi…

Continue ReadingHADISINMU NA YAU (09)
Read more about the article HADISINMU NA YAU (08)

HADISINMU NA YAU (08)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:September 27, 2024
  • Post category:HADISINMU NA YAU
  • Post comments:0 Comments

An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa: "Gilli (ƙiyayyah) yana rushe kyawawan ayyuka" MADOGARA: Gurarul-Hikam, Juz'i na 1, Shafi Na 168, Hashiya Ta 6429 FASSARAR: Sadiq Aliyu Musa 14012024

Continue ReadingHADISINMU NA YAU (08)
Read more about the article HADISINMU NA YAU (07)

HADISINMU NA YAU (07)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:September 27, 2024
  • Post category:HADISINMU NA YAU
  • Post comments:0 Comments

An karɓo daga Imam Sādiq (A.S) cewa: "Girman mutum shi ne ayyukansa, kuma darajarsa ita ce kuɗinsa, kuma karamarsa ita ce taqawarsa (tsoron ALLAH)." MADOGARA: Jihadul-Nafs, Hashiya Ta 180 FASSARAR:…

Continue ReadingHADISINMU NA YAU (07)
Read more about the article HADISINMU NA YAU (06)

HADISINMU NA YAU (06)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:September 27, 2024
  • Post category:HADISINMU NA YAU
  • Post comments:0 Comments

An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa: "Kyawawan dabi'u suna cikin abubuwa guda uku: nesantar haramun; da neman halali; da yalwata iyali da abubuwan buƙata." MADOGARA: Biharul-Anwar (bugun Beirut), Juz'i…

Continue ReadingHADISINMU NA YAU (06)
Read more about the article HADISINMU NA YAU (05)

HADISINMU NA YAU (05)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:September 27, 2024
  • Post category:HADISINMU NA YAU
  • Post comments:0 Comments

An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa: "Kada ka faɗi abu a kan wasu wanda ba ka son a faɗa a kanka" MADOGARA: Biharul-Anwar , Juz'i na 77, Shafi na…

Continue ReadingHADISINMU NA YAU (05)
Read more about the article HADISINMU NA YAU (04)

HADISINMU NA YAU (04)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:September 27, 2024
  • Post category:HADISINMU NA YAU
  • Post comments:0 Comments

An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa: "Zagin Mumini fasiƙanci ne, kuma yaƙar sa kafirci ne, cin namansa (giba) kuma saɓon ALLAH ne" MADOGARA: Buharul-Anwar, juz'i na 75, shafi na…

Continue ReadingHADISINMU NA YAU (04)
Read more about the article HADISINMU NA YAU (02)

HADISINMU NA YAU (02)

  • Post author:Ahlulbayt Daily
  • Post published:September 27, 2024
  • Post category:HADISINMU NA YAU
  • Post comments:0 Comments

An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa: "Lallai sadaka, tana huce fushin Ubangiji". MADOGARA: Nahjul-Fasaha, Shafi na 283, Hashiya ta 646 FASSARAR: Sadiq Aliyu Musa 10012024

Continue ReadingHADISINMU NA YAU (02)
  • 1
  • 2
  • Go to the next page

About Me

About Me

Dr. Aliyu Abubakar Musa

Ɗan asalin jihar Adamawa ne da a ka haifa a Yola North (Jimeta). A can na yi karatun firamare da ba gaba da firamare; wato sakandare. Haka ma a can na fara karatun Islamiyyah. Bayan na tafi jihar Kano yin karatu. Daga can kuma na tafi Iran, a inda na yi karatun digiri na biyu. Yanzu haka ina daf da kammala digiri na uku; wato digirin digiri gir a Jami'ar Tehran, da ke nan birnin Tehran, Iran.
  • Opens in a new tab
  • Opens in a new tab

Recent Posts

  • SAKON ALKUR’ANI MAI GIRMA (1)
    SAKON ALKUR’ANI MAI GIRMA (1)
    December 27, 2024/
    0 Comments
  • SAƘON ALƘUR’ANI MAI GIRMA (1)
    SAƘON ALƘUR’ANI MAI GIRMA (1)
    December 26, 2024/
    0 Comments
  • HADISINMU NA YAU (10)
    HADISINMU NA YAU (10)
    September 27, 2024/
    0 Comments

Newsletter

Get all latest content delivered to your email a few times a month. Updates and news about all categories will send to you.
Email is required Email is not valid
This field is required
Thanks for your subscription.
Failed to subscribe, please contact admin.

Follow Us

  • Opens in a new tab
  • Opens in a new tab
  • Opens in a new tab
Copyright 2024 - Ahlulbayt Daily - Designed by Jibrin Usman Bala, Phone Number +2347062014111