HADISINMU NA YA (01)
An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa: "Idan Mumini ya fara fusata ɗan uwansa, to kamar ya fara neman rabuwa da shi ne". MADOGARA: Nahjul-Balagha (Sunyi Saleh), Shafi na 559…
An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa: "Idan Mumini ya fara fusata ɗan uwansa, to kamar ya fara neman rabuwa da shi ne". MADOGARA: Nahjul-Balagha (Sunyi Saleh), Shafi na 559…
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI إِنَّ السَّاعَةَ آتِيَةٌ أَكَادُ أُخْفِيهَا لِتُجْزَىٰ كُلُّ نَفْسٍ بِمَا تَسْعَىٰ ALLAH (S.W.T) Yana fada a cikin littafinSA Mai tsarki, surar ‘DAHA, aya…
RASHIN CIKA ALKAWARI DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI .وَ الَّذینَ هُمْ لِأَماناتِهِمْ وَ عَهْدِهِمْ راعُونَ وَ الَّذینَ هُمْ عَلی صَلَواتِهِمْ یحافِظُونَ أُولئِکَ هُمُ الْوارِثُونَ الَّذینَ یرِثُونَ الْفِرْدَوْسَ…