HADISINMU NA YAU (10)
An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa: "Ku lizimci sirri a duk wata buƙata da kuke aiwatarwa, domin lallai ko wani ma'abocin ni'ima abun a yi masa hassada ne" MADOGARA:…
An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa: "Ku lizimci sirri a duk wata buƙata da kuke aiwatarwa, domin lallai ko wani ma'abocin ni'ima abun a yi masa hassada ne" MADOGARA:…
An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa: "Gilli (ƙiyayyah) yana rushe kyawawan ayyuka" MADOGARA: Gurarul-Hikam, Juz'i na 1, Shafi Na 168, Hashiya Ta 6429 FASSARAR: Sadiq Aliyu Musa 14012024
An karɓo daga Imam Sādiq (A.S) cewa: "Girman mutum shi ne ayyukansa, kuma darajarsa ita ce kuɗinsa, kuma karamarsa ita ce taqawarsa (tsoron ALLAH)." MADOGARA: Jihadul-Nafs, Hashiya Ta 180 FASSARAR:…
An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa: "Kyawawan dabi'u suna cikin abubuwa guda uku: nesantar haramun; da neman halali; da yalwata iyali da abubuwan buƙata." MADOGARA: Biharul-Anwar (bugun Beirut), Juz'i…
An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa: "Kada ka faɗi abu a kan wasu wanda ba ka son a faɗa a kanka" MADOGARA: Biharul-Anwar , Juz'i na 77, Shafi na…
An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa: "Zagin Mumini fasiƙanci ne, kuma yaƙar sa kafirci ne, cin namansa (giba) kuma saɓon ALLAH ne" MADOGARA: Buharul-Anwar, juz'i na 75, shafi na…
An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa: "Lallai sadaka, tana huce fushin Ubangiji". MADOGARA: Nahjul-Fasaha, Shafi na 283, Hashiya ta 646 FASSARAR: Sadiq Aliyu Musa 10012024
An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa: "Idan Mumini ya fara fusata ɗan uwansa, to kamar ya fara neman rabuwa da shi ne". MADOGARA: Nahjul-Balagha (Sunyi Saleh), Shafi na 559…