You are currently viewing HADISINMU NA YA (01)

HADISINMU NA YA (01)

An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa:

“Idan Mumini ya fara fusata ɗan uwansa, to kamar ya fara neman rabuwa da shi ne”.

MADOGARA:
Nahjul-Balagha (Sunyi Saleh), Shafi na 559

FASSARAR:
Sadiq Aliyu Musa
11012024

Leave a Reply