You are currently viewing HADISINMU NA YAU (02)

HADISINMU NA YAU (02)

An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa:

“Lallai sadaka, tana huce fushin Ubangiji”.

MADOGARA:
Nahjul-Fasaha, Shafi na 283, Hashiya ta 646

FASSARAR:
Sadiq Aliyu Musa
10012024

Leave a Reply