An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa:
“Zagin Mumini fasiƙanci ne, kuma yaƙar sa kafirci ne, cin namansa (giba) kuma saɓon ALLAH ne”
MADOGARA: Buharul-Anwar, juz’i na 75, shafi na 148, hashiya ta 6. Ko Muntakhabul-Mizanul Hikmah, shafi na 264.
FASSARAR:
Sadiq Aliyu Musa
21122023