You are currently viewing HADISINMU NA YAU (05)

HADISINMU NA YAU (05)

An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa:

“Kada ka faɗi abu a kan wasu wanda ba ka son a faɗa a kanka”

MADOGARA: Biharul-Anwar , Juz’i na 77, Shafi na 132.

FASSARAR:
Sadiq Aliyu Musa
10012024

Leave a Reply