An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa:
“Kyawawan dabi’u suna cikin abubuwa guda uku: nesantar haramun; da neman halali; da yalwata iyali da abubuwan buƙata.”
MADOGARA: Biharul-Anwar (bugun Beirut), Juz’i na 68, shafi na 394, Hashiya na 63.
FASSARAR:
Sadiq Aliyu Musa
12012024