You are currently viewing HADISINMU NA YAU (07)

HADISINMU NA YAU (07)

An karɓo daga Imam Sādiq (A.S) cewa:

“Girman mutum shi ne ayyukansa, kuma darajarsa ita ce kuɗinsa, kuma karamarsa ita ce taqawarsa (tsoron ALLAH).”

MADOGARA:
Jihadul-Nafs, Hashiya Ta 180

FASSARAR:
Sadiq Aliyu Musa
13012024

Leave a Reply