You are currently viewing HADISINMU NA YAU (08)

HADISINMU NA YAU (08)

An karɓo daga Imam Ali (A.S) cewa:

“Gilli (ƙiyayyah) yana rushe kyawawan ayyuka”

MADOGARA:
Gurarul-Hikam, Juz’i na 1, Shafi Na 168, Hashiya Ta 6429

FASSARAR:
Sadiq Aliyu Musa
14012024

Leave a Reply