An karɓo daga Imam Sādiq (A.S) cewa:
“Wanda Ya fi kowa ƙoƙari a cikin mutane shi ne wanda Ya bar aikata zunubi.”
MADOGARA:
Man La Yahduruhul-Faqih,, Juz’i na 4, Shafi Na 395, Hashiya Ta 5840 ko Tuhful-Uqul, Shafi Na 489
FASSARAR:
Sadiq Aliyu Musa
15012024