An karɓo daga Manzon ALLAH (S.A.W.A) cewa:
“Ku lizimci sirri a duk wata buƙata da kuke aiwatarwa, domin lallai ko wani ma’abocin ni’ima abun a yi masa hassada ne”
MADOGARA:
Sharh Nahjul-Balagha, Juz’i na 1, Shafi na 316
FASSARAR:
Sadiq Aliyu Musa
16012024